Fri. Sep 20th, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout  |  RSS


A shekarar 2014, Furaira da danginta sun gudu daga gidansu da ke Gwoza a Arewa maso Gabashin Najeriya zuwa Girei da ke makwabtaka da Adamawa. Bayan shekara guda ta daidaita da sabon yanayi, mijinta ya yanke shawarar yin ƙaura don ya sami aiki mai kyau. Amma yau shekara bakwai kenan bai dawo ba ko aika tallafin kudi ba.


Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuciya: Rukayya Saeed

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

The post Rashin Matsuguni Agun Matar Dan Gudun Hijira appeared first on HumAngle.

Source link