Fri. Sep 20th, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout  |  RSS


Tun lokacin da aka fara rikicin Boko Haram a Arewa maso Gabashin Najeriya, rayuka da yawa sunyi muni ga miliyoyin mutane. Yakura Kumshe na daya daga cikin wadannan mutanen.

Mun tambaye ta yadda take ji game da yadda al’amura suka sauya cikin sauri, tun daga ranar a Kumshe lokacin da ita da danginta suka san cewa dole ne su gudu zuwa Maiduguri. Tayi magana mei tsawo.


Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

The post Ciwon Zama Dan Gudun Hijira A Inda Yaki Ya Wargaza appeared first on HumAngle.

Source link