Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS
A cikin dare a cikin watan Disamba, ‘yan ta’adda sun kai hari kan wata karamar al’umma a garin Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda suka bar gidaje a kone!
Wannan shirin na #BirbishinRikici ya ba da labarin wata mata mai suna Tabitha mai shekaru 58, wadda ta rasu a daren.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Sabiqah Bello
Muryoyin Shiri: Sabiqah Bello
Fassara: Isah Ismaila
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Alamin Umar
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media