Sun. Feb 2nd, 2025
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS


Wannan shirin #BirbishinRikici ya ba da labarin Aisha, wacce kamar mijinta, sojojin Najeriya suka kama. Ta yi shekara 11 tana a tsare ba tare da jin ko ganin ’ya’yanta da al’umma ba. Yanzu ta sami ‘yanci, tana gwagwarmayar sake shiga cikin al’umma.


Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuciya: Sabiqah Bello

Muryoyin Shiri: Sabiqah Bello

Fassara: Rukayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Alamin Umar

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

The podcast episode from #BirbishinRikici shares the story of Aisha, who, like her husband, was detained by Nigerian soldiers for 11 years, losing contact with her children and the community. Now released, she struggles to reintegrate into society. The episode, presented by Rukayya Saeed and produced by HumAngle Media, highlights Aisha’s journey and the broader implications of long-term detainment on individuals and communities.

Source link

Leave a Reply