Sat. Oct 19th, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS


A watan Disambar 2023, wasu da ake zargin mayakan Ambazoniya ne suka kai hari kan al’ummar Belegete a Cross River, Kudu-maso-Kuducin Najeriya, wani ƙauye mai iyaka kusa da Kamaru.

A cikin wannan shirin na #BirbishinRikici, za mu ba da labarin Elizabeth, mahaifiyar ‘ya’ya shida, wacce ta tsere daga harin kuma ta sami mafaka a wani wurin kiwon dabbobi da ke kusa.


Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

In December 2023, there was an attack by suspected Ambazonia fighters on the Belegete community in Cross River, southern Nigeria, near the Cameroonian border. The program #BirbishinRikici reports on Elizabeth, a mother of six, who fled from the attack and found shelter at a nearby pastoral site.

This program is presented by Rukayya Saeed, with voices by Khadija Gidado. The translation is by Rukayya Saeed, editing by Aliyu Dahiru, and production by Khadija Gidado, with Anthony Asemota as the lead producer under HumAngle Media.

Source link

Leave a Reply