Fri. Dec 27th, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout


A yau za mu ji labarin Umar, wani Bafulatani da ya sha fama da hare-haren ta’addanci a kauyensu, sannan ya ga al’ummar da yake zaune a cikinsa sun juya masa baya ba gaira ba dalili sai asalinsa. Umar, kamar sauran jama’a, ya kasance wanda aka zalunta dan kabilanci.


Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Muryoyin Shiri: Akila Jibrin

Fassara: Rukayya Saeed 

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

The post Yadda Ake Yi Wa Yan Kabilu Kudin Goro A Arewa Maso Yammacin Najeriya appeared first on HumAngle.

Source link