Sun. Dec 22nd, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout  |  RSS


Wannan shiri na #BirbishinRikici ya koma ne a lokacin da Najeriya ke fama da matsalar kudi inda a wani yunkuri na dakile tallafin ayyukan ta’addanci, babban bankin Najeriya ya bullo da sabbin tsare-tsare. Muna nazarin nasarorin manufofin yayin da wadanda suka tsira kamar Maimuna suka kwashe kwanaki a tsare har sai an biya kudin fansa.


Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

The post Kwana 40 A Hannun Garkuwa appeared first on HumAngle.

Source link