Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Yeri Kambari, mai shekaru 40, ya bace ne a shekarar 2014 bayan da jami’an rundunar hadin gwiwa ta Civilian Task Force (CJTF) suka kama shi a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Bai shiga kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ba. Babu wani abu da ke nuna ya cutar da kowa. Ya tafi gona ne kawai kuma ya kasance abin ya shafe shi. Ya Kodo Alli, yayarsa, ta tuna abubuwan da suka faru kamar sun faru kwanan nan.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin Shiri: Usman Abba Zanna, Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.