Site icon Occasional Digest

Yakin Da Ya Tafi Da Komai

Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout  |  RSS


Labarin Yagana Mamanaye na rashi ne mai ban mamaki. Kamar miliyoyin mutane a arewa maso gabashin Najeriya, za ta iya raba rayuwarta  kashi biyu cikin sauki. Kafin tashin hankalin Boko Haram na 2009 da kuma bayan sa. Amma ba kamar yawancin mutane ba, a gare ta, yakin ba wai kawai ya ɗauki wannan ko wancan masoyin bane, – ya ɗauke duk abin da take da shi.


Marubuciya: Kunle Adebajo

Muryoyin Shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media


Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here

Source link

Exit mobile version