Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Tun lokacin da aka fara rikicin Boko Haram a Arewa maso Gabashin Najeriya, rayuka da yawa sunyi muni ga miliyoyin mutane. Yakura Kumshe na daya daga cikin wadannan mutanen.
Mun tambaye ta yadda take ji game da yadda al’amura suka sauya cikin sauri, tun daga ranar a Kumshe lokacin da ita da danginta suka san cewa dole ne su gudu zuwa Maiduguri. Tayi magana mei tsawo.
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
The post Ciwon Zama Dan Gudun Hijira A Inda Yaki Ya Wargaza appeared first on HumAngle.