Sat. Jul 6th, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout  |  RSS


Shekaru goma da suka gabata, yayin da rikicin Boko Haram ya yi kamari a Maiduguri, harkokin kasuwanci sun koma baya. Don haka, Alhaji Modu ya yanke shawarar tafiya zuwa birnin Legas da ke kudancin Najeriya, tare da fatan sayar da amfanin gonan sa. Bayan shekara goma, har yanzu bai dawo ba.


Marubuci: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: HumAngle Media

The post Tun Da Aka Kama Mamio Ba A San Inda Yake Ba! appeared first on HumAngle.

Source link

Discover more from Occasional Digest

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading