Sat. Oct 5th, 2024
Occasional Digest - a story for you

Saurara a: Apple Podcast  | Google Podcast |  Spotify  |  Buzzsprout  |  RSS


A wani lokacin, Amsa ta  na ba kanta lefin abun da ya faru da danta. A can Kamaru, L7 ya so ya ci gaba da zama a kasar kuma ya yi wa me gidan sa aiki. Amma babban yayansa, Musa, ya rasu a can bayan gajeriyar rashin lafiya, Amsa ta ga hakan a matsayin mugun abu. Don haka ta dage kowa ya koma Najeriya.


Mai gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuciya: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Khadija Gidado

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida


Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here

Source link